XtGem Forum catalog
Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
2024-05-17
1

WANNAN YARINYA DA AKAKI SAKA DAGA HANNUN BOKO HARAM/ITAMA ANSAKETA DAGA BAYA

WANNAN YARINYA DA AKAKI SAKA DAGA HANNUN BOKO HARAM/ITAMA ANSAKETA DAGA BAYA
Wannan itace LEE SHAREBU / ITACE YARINYAR DA AKAKI SAKOTA DAGA HANNUN BOKO HARAM,BAYAN KUNGIYAR TA SAKI DUKKAN DALIBAN. RANAR 22-3-2018 ka saki sauran daliban dake hannun boko haram yan garin DAPCHI / tana daya daga cikin yanmata da aka kama agarin dapchi,sune waanda yan boko haram suka kama. Kungiyar ta BOKO HARAM ta bayya cewa ta bayarda sauran yanmatan da aka kama gaba daya saidai wannan itace kawai baa sakaba domin taki karbar addinin muslimci. Wannan yakawo cece kuce aduniya baki daya musanman ma a nigeria,sannan kungiyar CAN tace inhar suka tolastawa wannan yarinya cewa saita musulumta to bamakawa zaayi rigima dasu. Sannan sukace da PMB yayi kokari yabada umarni akan asaketa domin tana da galibu. . RANAR 24-3-2018 itama wannan yarinya sun saketa domin maganganun sa ake tacece kuce akai domin suna fakewa da cewa ita CRISTIANCE. . . ALLAH KAKARA KAREMU DAGA SHARRIN MASU SHARRI
Thank's for reading my article WANNAN YARINYA DA AKAKI SAKA DAGA HANNUN BOKO HARAM/ITAMA ANSAKETA DAGA BAYA
Created at 2018-03-25 16:53:52
Tags: Labarin DAPCHI

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
Comments: WANNAN YARINYA DA AKAKI SAKA DAGA HANNUN BOKO HARAM/ITAMA ANSAKETA DAGA BAYA
Photo
Admin
2018-05-27 22:56:23

Dont get worrt dear

Photo
Admin
2018-05-27 22:52:17

Do sorry dear

No Photo
Nwakili nnamani
2018-05-16 00:21:02

Oh my god presidewnt no odea

Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 31 user
This Week : 204 user
This Month : 314 user
Total all : 21373 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...