Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
United States2024-05-17
1

HAMSHAKIN MAIKUDINNAN ISYAKA RABIU YARASU A KASAR WAJE

HAMSHAKIN MAIKUDINNAN ISYAKA RABIU YARASU A KASAR WAJE
AN HAIKI KHALIFA ISYA RABIU A 1928 YARASU A 2018 Akallan yarasu yanada shekara 90 aduniya. YA RASU YABAR MATA 4 DA YAYA 42. Akwanakin nan yasha fama da jinya kafin rasuwarsa,ya rasune akasar ENGLAND,LONDON a hospital. Kafin rasuawarsa kowa yasan sunan mahaifinsa M RABIU DAN KINKI,domin shi mahafinsa an haifesa ne awani gari TINKI dake BICHI LGA. Anma asalin danginsa sunyi gudun hijra daga BORNO sakanmakon kisan gillar da RABEH YAKE. maifinnasa cikakken malamin addinine sosai yayi karatunsa awajen mahaifinsa YUNUSA yayi BALA GURO DAGA TINKI XUWA INSHAWA,INGA KE A JINAR NIJAR. Yayi karatu awajen malaminsa maisuna gwani kalla,yasamu shekaru 13 yadawo gida domin yin aure bayan aure yatafi INKELUWA DAKE GASHUA,YATAFI KATAGUM SANNAB YAKOMA KANO. YAKOMA ZARIA wajen malaminsa maisuna MALAM NAIYA yasamu shekara 2 yana dalibta agunsa. Kafin yarasu a 1959 yarubuta littafi 50. SHIMA YATURA ISYAKA RABIU NEMAN KARATU,yatura garin NGURU neman ikimin addinin muslimci. Yadawo gida kano a 1949 dominyin auren fari,daga bisani yafada harkar kasuwanci da izinin mahaifinsa,abubuwa sunfara bunkasa a1958 yagina gida nasa nakansa a JAKARA sannan yana gina manyan gidaje masu daukar hankalin baki da matafuya. Yafada harakar siyasa ajamhoriyya ta daya a N,E,P,U xuwa N.P.C A jamhoriyya ta biyu yakoma N.P.C. ALLAKAJIKANSA DAGAFARA AMEEN anwallafa daga littattafai da bincike da aminu abdulmumin jibga (fabregas) share and comment
Thank's for reading my article HAMSHAKIN MAIKUDINNAN ISYAKA RABIU YARASU A KASAR WAJE
Created at 2018-05-08 16:34:21
Tags: LABARI DAGA KANO

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
Comments: HAMSHAKIN MAIKUDINNAN ISYAKA RABIU YARASU A KASAR WAJE
No Photo
Aisha humaira
2018-05-15 15:40:12

Allah yakarbi addiarmu

No Photo
Khadija
2018-05-15 15:19:42

Allah yamasa rahama

No Photo
Nura bala
2018-05-15 15:19:05

Ameen ameen

Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 27 user
This Week : 200 user
This Month : 310 user
Total all : 21369 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...

Old school Swatch Watches