Angabatar da zaben PDP presidentioal primaries election Ajahar rivers inda yan takara guda goma sha uku ne suka fito neman takaarar shugabancin kasar a jamiyyar PDP domin shirin zaben shekarar 2019 wanda zaa kara da shugaban kasa maici BUHARI na jamiyyar APC wanda yahau kan kujera tun 2015 zuwa yau 2018.
Angabatar da wannan zaben kamar haka wannan shine list din mutanen dasuka kada kuria neman zaben kamar haka,anman mutum huden daga cikin mutane 13.
1 Atiku abubakar 150m0
2 Tambuwal 693
3 Saraki 317
4 kwankwaso 155
wannan shine gajeren sakanmakon inda Atiku shine yacinye wannan takara.
Thank's for reading my article
2019 PDP primiries elections result- presidentCreated at 2018-10-07 17:18:20
Tags:
2019 pdp Atiku wins primiries election
,
Pdp primiries election 2018
0
Rate upStarShare: