XtGem Forum catalog
Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
United States2024-05-17
1

Gwamnatin Jihar kano zata binciki Matar marigayi ado bayero da matar Sarki Sunusi lamido sunusi II

Gwamnatin Jihar kano zata binciki Matar marigayi ado bayero da matar Sarki Sunusi lamido sunusi II
Gwamnatin Kano zata Binciki Matar Sarki Sanusi da Matan tsohon sarkin Kano Marigayi Dr Ado Bayero tare da wasu Hakimai na Masarautar Kano akan zargin barnatar da kudin Masarauatar, acikin wata takarda da Shugaban Hukumar sauraron korafe korafen Jama'a ta jihar Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado ya aikewa wadanda ake tuhuma yace dukkansu zazu bayyana a ofishin hukumar ranar 24 ga wanna wata da muke ciki. baya bayannan Gwamnatin jihar kano nada Sabin sarakuna Guda Hudu4 Waanda suka zama kishiyar Sabon sarkin tsakiyar kano Malam Sunusi Lamido Sunusi II,Daga cikinsu guda hudu Akwai Babban Dan gidan tshon Sarkin Kano Dr Ado Bayero maisuna Aminu Ado Bayero shine Sarkin Bichi to gashi Anwayi Gari Gwamnatin Jihar kano tajuyo kan Ahalin Sabon Sarkin Bichi kamar yadda ta wulakanta Sarki Sunusi II hartake neman Fifita Aminu Ado Bayero domin Yadawo Masarautar Cimin garin kano shikuma sabon sarki Sunusi II suyi masa murabus na dole to fatanmu Allah yahada kan.Alummar Jihar Kano ameen 20/6/2019
Thank's for reading my article Gwamnatin Jihar kano zata binciki Matar marigayi ado bayero da matar Sarki Sunusi lamido sunusi II
Created at 2019-06-20 10:19:30
Tags: masarautar Kano , SIYASA

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
This post has no comments - be the first one! Gwamnatin Jihar kano zata binciki Matar marigayi ado bayero da matar Sarki Sunusi lamido sunusi II
Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 23 user
This Week : 196 user
This Month : 306 user
Total all : 21365 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...