Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga

Uche Secondes shugaban Jamiiyar PDP suna kalubalantar Buhari da Osinbajo akan yabayyana kadarorinsa ga yan Nigeria

Uche Secondes shugaban Jamiiyar PDP suna kalubalantar Buhari da Osinbajo akan yabayyana kadarorinsa ga yan Nigeria
Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari yaki bayyana mana kadarorinsa" Rochas okorocha" .... Ka fito filli ka bayyanawa 'yan Najeriya kadarorinka - PDP ta kallubalanci Buhari Jam'yyar Peoples Democratic Party (PDP) ta kalubalanci shugaba Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo su bayyana kadarorinsu a filli duniya ta idan sun tabbatar su masu gaskiya ne. Babban jam'iyyar adawar kuma ta bukaci shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan da Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya, Femi Gbajabiamila su bayyana kadarorinsu a fili domin 'yan Najeriya su tabbatar ba su da hannu cikin aikata rashawa. A cikinn jawabin da ya fitar a ranar Juma'a, mataimakin Sakataren Yada Labarai na kasa na PDP, Diran Odeyemi ya ce, "Muna ganin ya dace Shugaba Muhammadu Buhari da Mataimakinsa Yemi Osinbajo da Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmed Lawan da Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya, Femi Gbajabiamila su bayyanawa 'yan Najeriya irin arzikin da suka samu tun bayan shugarsu gwamnati. "Idan sun bayyana kadarorinsu a fili, 'yan Najeriya za su san adadin shannun da Buhari ya ke da shi a 2019 da kuma abinda ya mallaka a 2015. Sun ce rashin tsayar da magana daya ba alama ce ta shugaba nagartacce ba." Ya gargadi shugaban kasa da sauran manyan gwamnati cewa rashin bayyana kadarorinsu a fili kan iya kawo cikas ga yaki da rashawar da gwamnatinsa ke yi musamman kan gwamnatocin da suka shude. Ya yi ikirarin cewa gwamnatin Buhari ta mayar da hankali kan yaki da rashawa mara tushe da kan gado a maimakon kirkiro abubuwan cigaba da more rayuwa irin wanda gwamnatin PDP tayi a baya. Ya ce, "Muna kira ga Buhari da sauran manyan jami'an gwamnati su kasance masu gaskiya a wurin yaki da rashawa tare da tsaftace alakar su da 'yan Najeriya domin shi ramin karya kurare ne dole wata rana gaskiya za tayi halin ta.
Thank's for reading my article Uche Secondes shugaban Jamiiyar PDP suna kalubalantar Buhari da Osinbajo akan yabayyana kadarorinsa ga yan Nigeria
Created at 2019-06-30 09:27:08
Tags: PDP 2019 , SIYASAR NIGERIA , Uche secondes 2019

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
This post has no comments - be the first one! Uche Secondes shugaban Jamiiyar PDP suna kalubalantar Buhari da Osinbajo akan yabayyana kadarorinsa ga yan Nigeria
Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 11 user
This Week : 82 user
This Month : 105 user
Total all : 10691 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...

XtGem Forum catalog