
INNALILLAHI WAINNAILAIHIRRAJIUN
Allah Kajikan Alhaji Umar Said Tudun Wada Wanda Yarasu Yau Lahadi 30/6/2019.
....
Kano State
May His gentle soul rest in peace,Alhaji Umar Saidu Lawan Tudun Wada Allah kajikansa da rahama ameen.
...
Allah ya yi wa Malam Umar Sa'idu Tudun Wada rasuwa sakamakon hadarin mota da ya rutsa da shi a yau a garin Kura, hanyarsa ta dawowa garin Kano daga Abuja.
Kafin rasuwarshi ya rike mukamin Manajin Darakta na gidan rediyon Freedom, sannan daga bisani ya zamo Manajin Darakta na gidan Rediyon Kano.
Allah ya gafarta masa ya bai wa iyalansa hakurin rashin shi.
Thank's for reading my article
Allah Kajikan Alhaji Umar Said Tudun Wada yarasu yau Lahadi 30/6/2019Created at 2019-06-30 17:31:34
Tags:
Alhaji Umar Said Tudunwada 2019

0
Rate up
StarShare: