2/2/2020 Sartuday
Daga Hussain Yakubu Rano
Barkammu da hutun karshen mako yau asabar 2/2/2020 munason mutattauna dangane da makomar kwankwaso yayi babu tsuntsu babu tarko,DR RABIU MUSA kwankwaso yafito takarar shugabancin kasa ashekarar 2015 a jamiyyar a APC yafadi zaben cikin gida,inda aka fidda PMB a Jamiyyar APC, yafito takara shekarar 2019 yafadi zaben cikin gida inda a jamiyyar PDP bayan yacanja sheka daga APC zuwa PDP sai ATIKU ABUBAKAR ya kadasa,bayannan wannan kwankwaso yafitar da dan takarar gwamnan jihar kano ashekarar 2019 a jamiyyar PDP inda ya tsaida ABBA KABIR YUSIF shima yazo DR ABDULLAHI UMAR GANDUJE na jamiyyar APC ya kadasashi a zaben gwamnan jihar kano.
Bayan wannan Dr rabiu musa kwankwaso inmuka duba baya zuwa skekarar 2015 yafito takarar sanatan kano ta tsakiya a jamiyyar APC inda yasamu damar yalashe zabe yakada dan takarar jamiyyar PDP Bashir garba (Ladan Alheri ) a kujerar sanatan kano ta tsakiya,bayan waadinsa yakare zuwa shekarar 2019 indanya tsaida Hon Aliyu sani madakin ginina a jamiyyar PDP inda Malam Ibrahim shekarau yasamu nasara akan wannan kujera karkashin jamiyyar APC.
Akarshe munason musan makomar kwankwaso zuwa shekarar 2023 amatsayin takarar shugabancin kasar Nigeria.
Zaka iya Zabarsa kuwa ???
Thank's for reading my article
kwankwaso yayi ba tsuntsu ba tarkoCreated at 2020-02-02 17:05:00
Tags:
jihar kano
,
kwankwaso2023
0
Rate upStarShare: