Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
United States2024-05-02
1

Halima Uba Jalli Tayiwa Kwankwaso Godiya ga Daukar Nauyin Yayan Talakawa 370 yan Asalin Jihar Kano

Halima Uba Jalli Tayiwa Kwankwaso Godiya ga Daukar Nauyin Yayan Talakawa 370 yan Asalin Jihar Kano
Halima Uba Jalli Tayi godiya Jiya 29/6/2019 bayan Kammala Taron gidauniyar Da Kwankwaaiyya ta shirya Taro domin Tallafawa mutane guda 370 yan Asalin jihar kano domin kaisu kasashen waje karatu. .... "Alhamdulillah hakika kwankwaso ka zama jagora nagari ayyukanka na alkhairi sun tabbata ba sai kana da gwamnati zuciyarka a cike take da ayyukan alkhairi dukkanin al umma dasuka bayar da gudun mawarsu Allah yasaka masu da alkhairi kwankwasiyya ta tabbata amana domin kuwa wannan alkhairi ne wanda zae koyama duk duniya abun alkhairi wanda kowa idan aka sami hadin guiwa za aje ga inda ake da bukata daga karshe ina addu a ga dukkanin yan kwankwasiyya Allah ya taimakesu ya tabbatar dasu akan ayyukan alkhairi domin kuwa kuna da jagora wanda yake nuna muku ayyukan alkhairi jagora nagari shine al umma Allah ina rokonka Ka tabbatar ma Abba da comrade kujerarsu da gaggawa domin ci gaba da ayyukan Alkhairi" Allah yataimaki Kwankwaso
Thank's for reading my article Halima Uba Jalli Tayiwa Kwankwaso Godiya ga Daukar Nauyin Yayan Talakawa 370 yan Asalin Jihar Kano
Created at 2019-06-30 08:50:54
Tags: Halima Uba Jalli 2019 , siyasar kano

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
This post has no comments - be the first one! Halima Uba Jalli Tayiwa Kwankwaso Godiya ga Daukar Nauyin Yayan Talakawa 370 yan Asalin Jihar Kano
Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 2 user
This Week : 16 user
This Month : 6 user
Total all : 21065 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...

Insane