XtGem Forum catalog
Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
United States2024-05-03
1

Rafiatu Bello Gama tasamu kyauta maiyawa wadda ta rubuta Abba Gida Gida Candy Ajikib hijabinta

Rafiatu Bello Gama tasamu kyauta maiyawa wadda ta rubuta Abba Gida Gida Candy Ajikib hijabinta
Kano State Rafiatu Bello Gama Yarinya daliba yar kano wadda ta kammala makarantar Secondry school 2019. yarinyar ta rubuta Abba Gida Gida Candy 2019 ajikin Kayan makarantar ta domin nuna farincikinta ga Alumma da irin soyayyarta ga dan takarar gwamnan jihar kano Eng Abba Kabir Yusif. Bayan tayi wannan rubutu sai magoya bayan kungiyar kwankwasiyya suka dukufa kan nemanta ba dare ba rana har akasameta,bayan ansameta suka dunga bata kyaututtuka kala kala daban daban acikin manyan kyaututtukan daaka bata akwai kyautar kujerar Hajji domin zuwa saudiyya wadda wani dan kasuwa yayi mata alkawati Hon ABUBAKAR MEKU,karkashin kamfanin IBRANTA TRAVELLING AGENCY. sannan akwai kyautar wayar hannu maitsada da Kwalin taliya da buhun shinkafa da kayan cefane wadda IGWE CHINA yabata. Sannan akwai naira 50,000 da aka turo mata daga Jihar lagos karkashin jagorancin OGAN BOYE. Sannan akwai waansu mutane da suka turo mata kudade kama daga naira 10000 zuwa dubu 10,000 dukkansu sunbata. Sannan akwai ATAMFA kala kala kala da aka bata da turare,da sabulai da kayan marmari kala kala,harda kyautar Alqurani mai tsarki. Bayan ankammala tattara mata anhada gagarumin biki ranar Jumaa 19/7/2019 inda aka gayyaci mutane daban daban domin a mallaka mata wannan kyautara karkashin jagorancin wakilinta a kungiyar kwankwasiyya SALISU MUHAMMADA KOSAWA da NUHU KWANKWASIN DAMBAZAU anmallaka mata kyautarta ahannunta. wannan shine ikon Allah daga wasa tazama mai arzuki,Allah yataimaki masu taimako suma. by Aminu Abdulmumin jibga
Thank's for reading my article Rafiatu Bello Gama tasamu kyauta maiyawa wadda ta rubuta Abba Gida Gida Candy Ajikib hijabinta
Created at 2019-07-20 22:41:40
Tags: Daliba Rafiatu , Kyautar Yan kwankwasiyya , Rafiatu Bello Gama

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
This post has no comments - be the first one! Rafiatu Bello Gama tasamu kyauta maiyawa wadda ta rubuta Abba Gida Gida Candy Ajikib hijabinta
Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 8 user
This Week : 29 user
This Month : 19 user
Total all : 21078 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...