The Soda Pop
Click here to visit © IBN HUJJAH™ Wap enjoy visiting...
tallace tallace na musanman awannan shafi kashiga koina ba matsala
Click here to visit © OMAR FAROOQ™ Wap enjoy visiting...
click to S M SCoollogo com-6122402
Ameenujibga BlogHomeForum

Ameenu jibga wap
Follow @fabregasjibga Good
¤RAMADAN MUBARAK¤ASSALAM ALAIKUM¤ KUDINGA RUBUTA AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
2024-05-02
1

kwankwaso yayi ba tsuntsu ba tarko

kwankwaso yayi ba tsuntsu ba tarko
2/2/2020 Sartuday Daga Hussain Yakubu Rano Barkammu da hutun karshen mako yau asabar 2/2/2020 munason mutattauna dangane da makomar kwankwaso yayi babu tsuntsu babu tarko,DR RABIU MUSA kwankwaso yafito takarar shugabancin kasa ashekarar 2015 a jamiyyar a APC yafadi zaben cikin gida,inda aka fidda PMB a Jamiyyar APC, yafito takara shekarar 2019 yafadi zaben cikin gida inda a jamiyyar PDP bayan yacanja sheka daga APC zuwa PDP sai ATIKU ABUBAKAR ya kadasa,bayannan wannan kwankwaso yafitar da dan takarar gwamnan jihar kano ashekarar 2019 a jamiyyar PDP inda ya tsaida ABBA KABIR YUSIF shima yazo DR ABDULLAHI UMAR GANDUJE na jamiyyar APC ya kadasashi a zaben gwamnan jihar kano. Bayan wannan Dr rabiu musa kwankwaso inmuka duba baya zuwa skekarar 2015 yafito takarar sanatan kano ta tsakiya a jamiyyar APC inda yasamu damar yalashe zabe yakada dan takarar jamiyyar PDP Bashir garba (Ladan Alheri ) a kujerar sanatan kano ta tsakiya,bayan waadinsa yakare zuwa shekarar 2019 indanya tsaida Hon Aliyu sani madakin ginina a jamiyyar PDP inda Malam Ibrahim shekarau yasamu nasara akan wannan kujera karkashin jamiyyar APC. Akarshe munason musan makomar kwankwaso zuwa shekarar 2023 amatsayin takarar shugabancin kasar Nigeria. Zaka iya Zabarsa kuwa ???
Thank's for reading my article kwankwaso yayi ba tsuntsu ba tarko
Created at 2020-02-02 17:05:00
Tags: jihar kano , kwankwaso2023

0 Rate upStar
Share: F T G
Back to posts
This post has no comments - be the first one! kwankwaso yayi ba tsuntsu ba tarko
Hi dear if you like(love) this wapsite and you want yours to be create,design for little amount and earn money per month on your site today click HERE
Kujera33183980 1274480762685550 3635758363742044160 o
¤RAMADAN MUBARAK¤ KUDINGA RUBUTA ¤AMEENUJIBGAWAP.XTGEM.COM A FCBK¤TWITTER¤I.GRAM¤YAHOO¤XTGEM¤DOMIN KAUNA¤
FACEBOOK ARENA UPDATES domin samun tallafi bangaren facebook click HERE
2GO ARENA UPDATES,domin samun agaji akan 2goHERE
Online: 1 user
Today : 4 user
This Week : 18 user
This Month : 8 user
Total all : 21067 visitors
Forum
Blog About Us
Countat Us

ameenujibgawap.xtgem.com™
Site Owned By Ameenu fabregas Jibga
Design By IbnHujjah™
All Rights Reserved © 2018
Created By:AMEENU JIBGA WAP
Copyright © 2016 -
Click here to visit © AMEENU GLOBAL™ Wap enjoy visiting...